ZAGI
DA IGILIN YAN BIDI,A KADA YA BAKA TSORO WAJEN RIQO DA SUNNAH INAI MAKA
ALBISHIR DA CEWA: BABU WATA FUSKA DAKE RAYE AYAU ABAYAN QASA DA TAKE
KAMA DATA SAHABBAI SE FUSKOKIN AHLUSSUNNAH SUNE WADANDA FUSKARSU TAKE
CIKE DA HASKEN QIYAMULLAILI MAGANGANUNSU DA AYYUKANSU SUNA TAFIYAR
DASUNE AKAN DORON KOYARWAR FIYAYYEN HALITTA MANZO SAW.
SHIN BA ANNABI SAW BANE YACE: DUK ME RIQO DA SUNNAH TA A LOKACINDA AL,UMMATA ZASU LALACE KAMAR ME RIQONE DA GARWASHIN WUTA??
SHIN MANZO SAW BE BAR MANA WASIYYABA CEWA DUK WANDA YAI TSAWON KWANA
ZEGA SABANI ME YAWA AMMA NAI MUKU WASIYYA DA KU LAZIMCI KARANTARWATA DA
KARANTARWAR KHALIFOFINA SHIRYAYYU (ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN DA ALI)
???????
ME ZE DAMEKA AKAN ANWA GEMUNKA DA WANDONKA IZGILANCI BAYAN KASAN ANNABI SAW NE YA AIKATA KUMA YACE KU AIKATA??
ME ZE DAMEKA KAN YAN BIDI,A SUNCE DUK DA ANNABI SAW DA ZURIYARSA DA
SAHABBANSA BASUYI MAULIDIBA SU SE SUNYI, ME ZE DAMEKA ME ZE BAQANTA MAKA
RAI BAYAN KASAN ANNABI SAW YACE DUKKAN BIDI,A BATACE SANNAN YACE KOWANE
BATA ME BILLEWA NE DA MESHI ZUWA GIDAN WUTA??????
TARE DA CEWA ALLAH YANA CEWA:
أفمن حق عليه كلمة العذاب أفأنت تنقذ من فب النار
SHIN WANDA KALMAR AZABA TA TABBATA AKANSA SHIN KAI ZAKA IYA TERATAR DA WANDA(ALLAH YA QADDARA RAUWARSA) A WUTA???
DAN HAKA KAIDAI KAITA AIKI DA SUNNAH KANA NISANTAR BIDI,A KUMA KA KOYAR DASU DA SANNU ZA,A WAYI GARI SUMA SUNA KOYAR DA WASU
No comments:
Post a Comment