Wednesday, 27 March 2013

AN KAFA KUNGIYAR IZALAH NE SABODA KAUDA BIDI'AH DA KUMA TSAIDA SUNNAR ANNABI MAI TSIRA DA AMINCIN ALLAH

27/3/2013

'Yan'uwa Musulmi masu kaunar Sunnah! Muna kara tunatar da ku cewa lalle an kafa Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'iah Wa Iqamatis Sunnah ne a 1978 saboda a kauda dukkan wata bidiah da aka cusa cikin addinin Musulunci da sunan neman wata fa'ida a wurin Allah, sannan kuma a tsaida sunnar Annabi mai tsira da aminci cikin dukkan Aqiidah, da dukkan Ibaadah, da dukkan Mu'aamalah. Wannan shi ne dalilin kafa Kungiyar Izalah, kuma wannan ita ce manufar Izalah.

Saboda haka duk mutumin da ya ce an kafa kungiyar izala ne saboda kare wata mazhaba daga cikin mazhabobi, ko saboda kare muradun wani mutum daga cikin mutane, to lalle wannan mutum bai fadi gaskiya ba, lalle wannan mutum ya shara wa Kungiyar Izala karya, lalle wannan mutum ya ci amanar mutanen da suka hadu suka kafa wannan Kungiya tamu mai albarka.

Kuna iya fahimtar cewa duk wata mazhaba da ta saba wa nassin hadithin Manzon Allah, ko ta saba wa wani zahirin hadithin manzon Allah, cikin wata mas'ala daga cikin mas'aloli, to babu ruwan Kungiyar izala da bin wannan mazhabar cikin wannan mas'alar, a'a abin da Kungiyar Izala take yi shi ne: Sai ta bi nassin wannan hadithin, ko zahirin wannan hadithin ta bar abin da wancan mazhabar ta fada, saboda imanin da kungiyar take da shi na cewa ba a aiko mana da kowa ba cikin maluman wadannan mazhabobi, a'a wanda kawai Allah Ya aiko mana a matsayin Manzo shi ne: Annabi Muhammad mai tsira da amincin Allah.

Ga misali daya tak zan ba ku a wannan darasi namu: Tun da aka kafa wannan Kungiya tamu ta Izala, kungiyar take ta yin yaki da daura layu da guraye, kuma take ta bayyana wa al'ummar Duniya cewa daura laya shirka ce, hujjarta kuwa a kan wannan magana nata ita ce: Hadithan Manzon Allah da suka inganta cikin wannan mas'alar, kamar hadithin:-
((من تعلق تميمة فقد اشرك)).
Ma'ana: ((Duk wanda ya rataya laya to hakika ya yi ahirka)). Intaha.
A nana Annabi bai banbanta tsakanin layar da Alkur'ani ko wani ambaton Allah yake cikinta da kuma wacce babu wannan a cikinta ba, saboda haka Kungiyar izala ta yi aiki da umumi ta haramta dukkan abin da za a kira Laya.

Da luma hadithin:-
((ان الرقى والتمائم والتولة شرك)).
Ma'ana: ((Lalle Tawaida-tawaida, da kuma Layu, da Abubuwan sanya soyayya ko kiyayya tsakanin namiji da mace, shika ne)). Intaha.

Kungiyar Izala ta ci gaba da yakar layu dare da rana duk kuwa da cewa a mazhabar Malkiyyah halal ne mutum ya daura laya ko gurun da yake dauke da wasu ayoyin Alkur'ani ko kuma wasu kalmomi na ambaton Allah, kamar yadda ya zo cikin littattafan fikhun Malikiyyah kamar haka:-
1. Ya zo cikin Alfawaakihud Dawaanii sharhin Risalah t1/340 kamar haka:-
((ولا باس بالمعاذة وفيها القران)) 
Ma'ana: ((Babu laifi a daura layar da Alkur'ani yake cikinta)). Intaha.
2. Ya zo cikin Jawaahirul Ikliil sharhin Mukhtasar 1/21 kamar haka:-
((وحرز بساتر وان لحائض)).
Ma'ana: ((Layar da baduku ya rufa ta da fata halal ne a rataya ta, koda kuwa mace ce mai haila)). Intaha.
3. Ya zo cikin As'halul Madaarik kamar haka:-
((يجوز تعليق التمائم وهي العوذة التي تعلق على المريض والصبيان وفيها القران وذكر الله تعالى اذا خرز عليها جلد ويجوز تعليقها على المريض والصحيح خوفا من المرض والعين)).
Ma'ana: ((Yana halatta rataye layu, watau abin tsarin da ake rataya wa mara lafiya da kuma yara, alhali akwai Alkur'ani ko ambaton Allah Madaukaki a cikinsu, matukar dai an rufa layun da fata. Kuma rataya su na halatta ga mara lafiya, da ma wanda yake mai lafiya ne, saboda tsoron kada ya kamu da rashin lafiya ko kambun baka)). Intaha.

'Yan'uwa Musulmi masu kaunar Sunnah! Wannan ita ce Kungiyar Izala, sam ba ta barin abin da ya tabbata a cikin sunnar Annabi mai tsira da amincin, sannan ta koma ta yi riko da fatawar wata mazhaba daga cikin mazhabobi. 
Kuma Wannan shi zai tabbatar muku da cewa: Dukkan mutumin da za ku ji shi yana kyamar sahihiyar sunnar Manzon Allah cikin wata mas'ala yana cewa mu malikiyyah ne saboda haka mu abin da yake rubuce cikin mazhabar malkiyyah kadai za mu bi, domin ai su ma maluman Malikiyyan sun san da wancan hadithin amma kuma suka ki bin shi, saboda haka mu ma a nan da su za mu yi ko yi domin su ma ai magabata ne!! 
Lalle duk wanda kuka ji yana irin wadannan maganganu na shakiyanci da rashin mutunta sunnar Annabi, to lalle ku tabbatar da cewa ba dan izala ba ne na gaskiya, lalle ku tabbatar da cewa shi wannan shakiyyin mutum ya ci amanar Kungiyar Izala.

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya tabbatar da dugaduganmu a kan sunnar Annabi mai tsira da aminci. Ame

Sunday, 24 March 2013

AKO ZUWA GA YAN'UWA MATA???????? !!!!!!!!!!!!!!!­!! NA 9?!!!!!!!!!!!!!­!! ='Assalamu Alaikum: ALLAH mai girma Yana cewa ((Kuma akwai daga ayoyinsa, ya halitta muku matan aure daga kawunanku, domin ku nutsu zuwa garesu kuma ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku, lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu tunani)) (Rum: 21) Daga cikin abubuwan dakesawa mace ta mallake mijinta shine: mace takasance mai tausayi dangane da mijinta , saboda miji yana fuskantar rayiwa daban-daban a wajan mutane, kuma yana fuskantar rayiwa A game da gidansa, gwargwadon yanda yake cikin wahala, mai mace 2 yafi mai mace1, haka mai 4 yafi mai 3 Wajan ganin sunzauna lafia babban tashin hankaline a wurinsa, Hankalinshi bazai kwantaba muddin iyalansa na gaba gaba da juna Ko fada da junansu Domin gwargwadon yanda suka rabu Gwargwadon yanda zasu raba masa kan ya'yansa Saboda haka akwai wahala kwarai da gaske wanda miji kebukatar a taimaka mishi dangane da wannan Wadannan duk matsaloli ne dasuka shafi rayiwar auratayya, ita kuma rayiwar auratayya babban abinda ke gudanar da ita shine "Soyayya" da "Kauna" da kuma "Nutsuwar zucia" Babu abunda ake samu a waje kafin ayi aure Daya wuce "Soyayya" Amma idan anzo gida babu abinda ke Dawwamar da aure sai "Tausayi" da "Rahama" dakuma "Jinkai" a tsakanin ma'aurata Kai miji kaji tausayin matarka, itama mace taji tausayin mijinta, a wannan wurin musayar "Soyayya" da "Kauna" da "Rahama" da "Tausayi" dakuma "Jinkai" akeyi shine. Ya Allah kajikan Sadeeq Badaru Jikamshi Kayafe masa kura kuransa, Ka kumasa Aljanna Firdous makomar mu baki daya. Ka kuma hada fuskokinmu da Alkhairi. Ami

AKO ZUWA GA YAN'UWA MATA????????
!!!!!!!!!!!!!!!­!! NA 9?!!!!!!!!!!!!!­!!

='Assalamu Alaikum:

ALLAH mai girma Yana cewa
((Kuma akwai daga ayoyinsa, ya halitta muku matan aure daga kawunanku, domin ku nutsu zuwa garesu kuma ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku, lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu tunani)) (Rum: 21)

Daga cikin abubuwan dakesawa mace ta mallake mijinta shine: mace takasance mai tausayi dangane da mijinta , saboda miji yana fuskantar rayiwa daban-daban a wajan mutane, kuma yana fuskantar rayiwa A game da gidansa, gwargwadon yanda yake cikin wahala, mai mace 2 yafi mai mace1, haka mai 4 yafi mai 3

Wajan ganin sunzauna lafia babban tashin hankaline a wurinsa,
Hankalinshi bazai kwantaba muddin iyalansa na gaba gaba da juna
Ko fada da junansu
Domin gwargwadon yanda suka rabu
Gwargwadon yanda zasu raba masa kan ya'yansa

Saboda haka akwai wahala kwarai da gaske wanda miji kebukatar a taimaka mishi dangane da wannan

Wadannan duk matsaloli ne dasuka shafi rayiwar auratayya, ita kuma rayiwar auratayya babban abinda ke gudanar da ita shine
"Soyayya" da "Kauna" da kuma "Nutsuwar zucia"
Babu abunda ake samu a waje kafin ayi aure
Daya wuce "Soyayya"
Amma idan anzo gida babu abinda ke

Dawwamar da aure sai "Tausayi" da "Rahama" dakuma "Jinkai" a tsakanin ma'aurata
Kai miji kaji tausayin matarka, itama mace taji tausayin mijinta, a wannan wurin musayar "Soyayya" da "Kauna" da "Rahama" da "Tausayi" dakuma "Jinkai" akeyi shine.

Ya Allah kajikan Sadeeq Badaru Jikamshi
Kayafe masa kura kuransa, 
Ka kumasa Aljanna Firdous makomar mu baki daya. Ka kuma hada fuskokinmu da Alkhairi. Ami????????

Ka kumasa Aljanna Firdous makomar mu baki daya. Ka kuma hada fuskokinmu da Alkhairi. Ami

HUKUNCIN YIN TAWASSILI DA ANNABI KO DARAJAN ANNABI KO WANI SALIHIN BAWA ♥ ♥ بسم الله الرحمن الرحيم Sauda dama nakanji mutane suna addu‘ah da cewa (ya Allah ka bamu abu zaka... Don darajan annabi (saw) ko makamanci haka, Wanda hakan yasa naga ya kamata ayi ma mutane matashiya don wani ji kawai yake ana fad be san ingancin hakan ko rashinsa ba, Kai tsaye malaman muslunci sun tabbar da cewa ba‘a tawassli da wani mutum don darajansa ko matsayinsa ko fifikonsa acikin mutane koda kuwa annabin Allah (saw) kuma (hakan bai nuna annabi bashi da wani daraja ba a‘a yana dashi marar misaltuwa,) Malaman sunnah suka ce yin hakan ya sa6a koyarwan annabi (saw) Sai-dai ana iya yin tawassili da addu‘an annabi ko wani salihin bawa cikin bayin Allah (wato: in kana buQan abu awajen Allah ya halatta kaje wannan wani bawa salihi kayi kamun Qafa dashi ya maka addu‘a wanda hakan ake kira da TAWASSILI) Malaman sunnah suna kafa hujja da wasu hadisai ingantattu daga cikin akwai wannan hadisi wanda imamul bukhari ya rawaito... وعن أنس أن عمر رضي الله عنه كان إذا قحطوا استسقى بالعباس بن عبد المطلب وقال; أللهم إنا كنا نستسقى إليك (بدعاء) نبينا فتسقينا, وإنا نتوسل إليك (بدعاء) عم نبينا فاسقنا, فيسقون (ma‘ana) anas (ra) yace umar dan-khattab ya kasance in an samu fari (babu ruwan sama) sukanyi kamun Qafa da Abbas dan-abdul‘muddalib sai suce ya Allah da mu kasance muna tawissili da (addu‘an) annabin ka saika shayar damu to yanzu (tunda annabi baya nan) muna tawassili da addu‘an baffan annabinka ya Allah ka shayar damu (sai su daga hannu sama suce Abbas kayi addu‘ah su kuma suna cewa amin) Me sharhin wannan hadisi yake cewa وفى عمل عمر هذا هدم لعقيدة المبتدعة القاءلين بالتوسل بالموتى من اﻷنبياء والصلحين إلى الله, فما من شك أن عمر والصحابة كانوا يعلمون أن النبي (ص) هو أفضل الخلق عند الله حيا و ميتا, وأن مكانته عند ربه لم تنقص بالموت بل زادت, فالتوسل بالنبي (ص) إنما كان بدعاءه فى حياته لا بجاهه, كما أن التوسل بالعباس إنما بدعاءه لا بجاهه, (Ma‘ana) Yace wannan abu da sayyadina umar ya aikata yana nuna martani/raddi ne ga masu aQidar cewa ana iya tawassili da mamata cikin annabawa ko salihan bayi (wato kamun Qafa dasu zuwa ga Allah) Kuma babu shakku akan cewa umar (r.a) da sauran sahabbai duka sun san babu wani mutum me falala da daraja awajen Allah sama da annabi (saw) acikin rayuwansa dama bayan mutuwan sa. Kuma matsayin awajen ubangijinsa bai ragu ba sai dai ma Qaruwa yayi, amma duk da haka basuje kabarinsa sukayi kamun Qafa dashi ba, Kuma anan tawassli (kamun Qafa) da sukayi da annabi ana nufin da addu‘an annabi ne bada zatinsa (jahi) ba alokacinda yake raye Hakama shi abbas bada zatinsa ko (jahinsa) suka yi tawassili ba a‘a da addu‘ansa ne, Abunda mallam yake nuna mana anan shene Duk da cewa sahabbai sunsai babu mafi falala kamar annabi amma basa tawassili dashi sai-dai kawai sukai masa kukansu ya roQa musu Allah, Kuma inda ana tawassli da annabi ko wani salihin bawa a bayan mutuwansa ai da sayyadina umar beje gun abbas ya musu addu‘ah ba Tunda ga kabarin annabi acikin garin madina da saiyaje kawai, Misalan suna da yawa.

HUKUNCIN YIN TAWASSILI DA ANNABI KO DARAJAN ANNABI KO WANI SALIHIN BAWA ♥ ♥

بسم الله الرحمن الرحيم

Sauda dama nakanji mutane suna addu‘ah da cewa (ya Allah ka bamu abu zaka... Don darajan annabi (saw) ko makamanci haka,
Wanda hakan yasa naga ya kamata ayi ma mutane matashiya don wani ji kawai yake ana fad be san ingancin hakan ko rashinsa ba,

Kai tsaye malaman muslunci sun tabbar da cewa ba‘a tawassli da wani mutum don darajansa ko matsayinsa ko fifikonsa acikin mutane koda kuwa annabin Allah (saw) kuma (hakan bai nuna annabi bashi da wani daraja ba a‘a yana dashi marar misaltuwa,)

Malaman sunnah suka ce yin hakan ya sa6a koyarwan annabi (saw)
Sai-dai ana iya yin tawassili da addu‘an annabi ko wani salihin bawa cikin bayin Allah (wato: in kana buQan abu awajen Allah ya halatta kaje wannan wani bawa salihi kayi kamun Qafa dashi ya maka addu‘a wanda hakan ake kira da TAWASSILI)

Malaman sunnah suna kafa hujja da wasu hadisai ingantattu daga cikin akwai wannan hadisi wanda imamul bukhari ya rawaito...
وعن أنس أن عمر رضي الله عنه كان إذا قحطوا استسقى بالعباس بن عبد المطلب وقال; أللهم إنا كنا نستسقى إليك (بدعاء) نبينا فتسقينا, وإنا نتوسل إليك (بدعاء) عم نبينا فاسقنا, فيسقون

(ma‘ana) anas (ra) yace umar dan-khattab ya kasance in an samu fari (babu ruwan sama) sukanyi kamun Qafa da Abbas dan-abdul‘muddalib sai suce ya Allah da mu kasance muna tawissili da (addu‘an) annabin ka saika shayar damu to yanzu (tunda annabi baya nan) muna tawassili da addu‘an baffan annabinka ya Allah ka shayar damu (sai su daga hannu sama suce Abbas kayi addu‘ah su kuma suna cewa amin)

Me sharhin wannan hadisi yake cewa
وفى عمل عمر هذا هدم لعقيدة المبتدعة القاءلين بالتوسل بالموتى من اﻷنبياء والصلحين إلى الله, فما من شك أن عمر والصحابة كانوا يعلمون أن النبي (ص) هو أفضل الخلق عند الله حيا و ميتا, وأن مكانته عند ربه لم تنقص بالموت بل زادت,
فالتوسل بالنبي (ص) إنما كان بدعاءه فى حياته لا بجاهه, كما أن التوسل بالعباس إنما بدعاءه لا بجاهه,
(Ma‘ana)
Yace
wannan abu da sayyadina umar ya aikata yana nuna martani/raddi ne ga masu aQidar cewa ana iya tawassili da mamata cikin annabawa ko salihan bayi (wato kamun Qafa dasu zuwa ga Allah)
Kuma babu shakku akan cewa umar (r.a) da sauran sahabbai duka sun san babu wani mutum me falala da daraja awajen Allah sama da annabi (saw) acikin rayuwansa dama bayan mutuwan sa.
Kuma matsayin awajen ubangijinsa bai ragu ba sai dai ma Qaruwa yayi, amma duk da haka basuje kabarinsa sukayi kamun Qafa dashi ba,

Kuma anan tawassli (kamun Qafa) da sukayi da annabi ana nufin da addu‘an annabi ne bada zatinsa (jahi) ba alokacinda yake raye
Hakama shi abbas bada zatinsa ko (jahinsa) suka yi tawassili ba a‘a da addu‘ansa ne,

Abunda mallam yake nuna mana anan shene
Duk da cewa sahabbai sunsai babu mafi falala kamar annabi amma basa tawassili dashi sai-dai kawai sukai masa kukansu ya roQa musu Allah,

Kuma inda ana tawassli da annabi ko wani salihin bawa a bayan mutuwansa ai da sayyadina umar beje gun abbas ya musu addu‘ah ba
Tunda ga kabarin annabi acikin garin madina da saiyaje kawai,

Misalan suna da yawa.
♥ ♥