HUKUNCIN YIN TAWASSILI DA ANNABI KO DARAJAN ANNABI KO WANI SALIHIN BAWA ♥ ♥
بسم الله الرحمن الرحيم
Sauda dama nakanji mutane suna addu‘ah da cewa (ya Allah ka bamu abu zaka... Don darajan annabi (saw) ko makamanci haka,
Wanda hakan yasa naga ya kamata ayi ma mutane matashiya don wani ji kawai yake ana fad be san ingancin hakan ko rashinsa ba,
Kai tsaye malaman muslunci sun tabbar da cewa ba‘a tawassli da wani mutum don darajansa ko matsayinsa ko fifikonsa acikin mutane koda kuwa annabin Allah (saw) kuma (hakan bai nuna annabi bashi da wani daraja ba a‘a yana dashi marar misaltuwa,)
Malaman sunnah suka ce yin hakan ya sa6a koyarwan annabi (saw)
Sai-dai ana iya yin tawassili da addu‘an annabi ko wani salihin bawa cikin bayin Allah (wato: in kana buQan abu awajen Allah ya halatta kaje wannan wani bawa salihi kayi kamun Qafa dashi ya maka addu‘a wanda hakan ake kira da TAWASSILI)
Malaman sunnah suna kafa hujja da wasu hadisai ingantattu daga cikin akwai wannan hadisi wanda imamul bukhari ya rawaito...
وعن أنس أن عمر رضي الله عنه كان إذا قحطوا استسقى بالعباس بن عبد المطلب وقال; أللهم إنا كنا نستسقى إليك (بدعاء) نبينا فتسقينا, وإنا نتوسل إليك (بدعاء) عم نبينا فاسقنا, فيسقون
(ma‘ana) anas (ra) yace umar dan-khattab ya kasance in an samu fari (babu ruwan sama) sukanyi kamun Qafa da Abbas dan-abdul‘muddalib sai suce ya Allah da mu kasance muna tawissili da (addu‘an) annabin ka saika shayar damu to yanzu (tunda annabi baya nan) muna tawassili da addu‘an baffan annabinka ya Allah ka shayar damu (sai su daga hannu sama suce Abbas kayi addu‘ah su kuma suna cewa amin)
Me sharhin wannan hadisi yake cewa
وفى عمل عمر هذا هدم لعقيدة المبتدعة القاءلين بالتوسل بالموتى من اﻷنبياء والصلحين إلى الله, فما من شك أن عمر والصحابة كانوا يعلمون أن النبي (ص) هو أفضل الخلق عند الله حيا و ميتا, وأن مكانته عند ربه لم تنقص بالموت بل زادت,
فالتوسل بالنبي (ص) إنما كان بدعاءه فى حياته لا بجاهه, كما أن التوسل بالعباس إنما بدعاءه لا بجاهه,
(Ma‘ana)
Yace
wannan abu da sayyadina umar ya aikata yana nuna martani/raddi ne ga masu aQidar cewa ana iya tawassili da mamata cikin annabawa ko salihan bayi (wato kamun Qafa dasu zuwa ga Allah)
Kuma babu shakku akan cewa umar (r.a) da sauran sahabbai duka sun san babu wani mutum me falala da daraja awajen Allah sama da annabi (saw) acikin rayuwansa dama bayan mutuwan sa.
Kuma matsayin awajen ubangijinsa bai ragu ba sai dai ma Qaruwa yayi, amma duk da haka basuje kabarinsa sukayi kamun Qafa dashi ba,
Kuma anan tawassli (kamun Qafa) da sukayi da annabi ana nufin da addu‘an annabi ne bada zatinsa (jahi) ba alokacinda yake raye
Hakama shi abbas bada zatinsa ko (jahinsa) suka yi tawassili ba a‘a da addu‘ansa ne,
Abunda mallam yake nuna mana anan shene
Duk da cewa sahabbai sunsai babu mafi falala kamar annabi amma basa tawassili dashi sai-dai kawai sukai masa kukansu ya roQa musu Allah,
Kuma inda ana tawassli da annabi ko wani salihin bawa a bayan mutuwansa ai da sayyadina umar beje gun abbas ya musu addu‘ah ba
Tunda ga kabarin annabi acikin garin madina da saiyaje kawai,
Misalan suna da yawa.
♥ ♥

Sunday, 24 March 2013
HUKUNCIN YIN TAWASSILI DA ANNABI KO DARAJAN ANNABI KO WANI SALIHIN BAWA ♥ ♥ بسم الله الرحمن الرحيم Sauda dama nakanji mutane suna addu‘ah da cewa (ya Allah ka bamu abu zaka... Don darajan annabi (saw) ko makamanci haka, Wanda hakan yasa naga ya kamata ayi ma mutane matashiya don wani ji kawai yake ana fad be san ingancin hakan ko rashinsa ba, Kai tsaye malaman muslunci sun tabbar da cewa ba‘a tawassli da wani mutum don darajansa ko matsayinsa ko fifikonsa acikin mutane koda kuwa annabin Allah (saw) kuma (hakan bai nuna annabi bashi da wani daraja ba a‘a yana dashi marar misaltuwa,) Malaman sunnah suka ce yin hakan ya sa6a koyarwan annabi (saw) Sai-dai ana iya yin tawassili da addu‘an annabi ko wani salihin bawa cikin bayin Allah (wato: in kana buQan abu awajen Allah ya halatta kaje wannan wani bawa salihi kayi kamun Qafa dashi ya maka addu‘a wanda hakan ake kira da TAWASSILI) Malaman sunnah suna kafa hujja da wasu hadisai ingantattu daga cikin akwai wannan hadisi wanda imamul bukhari ya rawaito... وعن أنس أن عمر رضي الله عنه كان إذا قحطوا استسقى بالعباس بن عبد المطلب وقال; أللهم إنا كنا نستسقى إليك (بدعاء) نبينا فتسقينا, وإنا نتوسل إليك (بدعاء) عم نبينا فاسقنا, فيسقون (ma‘ana) anas (ra) yace umar dan-khattab ya kasance in an samu fari (babu ruwan sama) sukanyi kamun Qafa da Abbas dan-abdul‘muddalib sai suce ya Allah da mu kasance muna tawissili da (addu‘an) annabin ka saika shayar damu to yanzu (tunda annabi baya nan) muna tawassili da addu‘an baffan annabinka ya Allah ka shayar damu (sai su daga hannu sama suce Abbas kayi addu‘ah su kuma suna cewa amin) Me sharhin wannan hadisi yake cewa وفى عمل عمر هذا هدم لعقيدة المبتدعة القاءلين بالتوسل بالموتى من اﻷنبياء والصلحين إلى الله, فما من شك أن عمر والصحابة كانوا يعلمون أن النبي (ص) هو أفضل الخلق عند الله حيا و ميتا, وأن مكانته عند ربه لم تنقص بالموت بل زادت, فالتوسل بالنبي (ص) إنما كان بدعاءه فى حياته لا بجاهه, كما أن التوسل بالعباس إنما بدعاءه لا بجاهه, (Ma‘ana) Yace wannan abu da sayyadina umar ya aikata yana nuna martani/raddi ne ga masu aQidar cewa ana iya tawassili da mamata cikin annabawa ko salihan bayi (wato kamun Qafa dasu zuwa ga Allah) Kuma babu shakku akan cewa umar (r.a) da sauran sahabbai duka sun san babu wani mutum me falala da daraja awajen Allah sama da annabi (saw) acikin rayuwansa dama bayan mutuwan sa. Kuma matsayin awajen ubangijinsa bai ragu ba sai dai ma Qaruwa yayi, amma duk da haka basuje kabarinsa sukayi kamun Qafa dashi ba, Kuma anan tawassli (kamun Qafa) da sukayi da annabi ana nufin da addu‘an annabi ne bada zatinsa (jahi) ba alokacinda yake raye Hakama shi abbas bada zatinsa ko (jahinsa) suka yi tawassili ba a‘a da addu‘ansa ne, Abunda mallam yake nuna mana anan shene Duk da cewa sahabbai sunsai babu mafi falala kamar annabi amma basa tawassili dashi sai-dai kawai sukai masa kukansu ya roQa musu Allah, Kuma inda ana tawassli da annabi ko wani salihin bawa a bayan mutuwansa ai da sayyadina umar beje gun abbas ya musu addu‘ah ba Tunda ga kabarin annabi acikin garin madina da saiyaje kawai, Misalan suna da yawa.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment