AKO ZUWA GA YAN'UWA MATA????????
!!!!!!!!!!!!!!!!! NA 9?!!!!!!!!!!!!!!!
='Assalamu Alaikum:
ALLAH mai girma Yana cewa
((Kuma akwai daga ayoyinsa, ya halitta muku matan aure daga kawunanku, domin ku nutsu zuwa garesu kuma ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku, lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu tunani)) (Rum: 21)
Daga cikin abubuwan dakesawa mace ta mallake mijinta shine: mace takasance mai tausayi dangane da mijinta , saboda miji yana fuskantar rayiwa daban-daban a wajan mutane, kuma yana fuskantar rayiwa A game da gidansa, gwargwadon yanda yake cikin wahala, mai mace 2 yafi mai mace1, haka mai 4 yafi mai 3
Wajan ganin sunzauna lafia babban tashin hankaline a wurinsa,
Hankalinshi bazai kwantaba muddin iyalansa na gaba gaba da juna
Ko fada da junansu
Domin gwargwadon yanda suka rabu
Gwargwadon yanda zasu raba masa kan ya'yansa
Saboda haka akwai wahala kwarai da gaske wanda miji kebukatar a taimaka mishi dangane da wannan
Wadannan duk matsaloli ne dasuka shafi rayiwar auratayya, ita kuma rayiwar auratayya babban abinda ke gudanar da ita shine
"Soyayya" da "Kauna" da kuma "Nutsuwar zucia"
Babu abunda ake samu a waje kafin ayi aure
Daya wuce "Soyayya"
Amma idan anzo gida babu abinda ke
Dawwamar da aure sai "Tausayi" da "Rahama" dakuma "Jinkai" a tsakanin ma'aurata
Kai miji kaji tausayin matarka, itama mace taji tausayin mijinta, a wannan wurin musayar "Soyayya" da "Kauna" da "Rahama" da "Tausayi" dakuma "Jinkai" akeyi shine.
Ya Allah kajikan Sadeeq Badaru Jikamshi
Kayafe masa kura kuransa, Ka kumasa Aljanna Firdous makomar mu baki daya. Ka kuma hada fuskokinmu da Alkhairi. Ami????????

Kayafe masa kura kuransa,
Ka kumasa Aljanna Firdous makomar mu baki daya. Ka kuma hada fuskokinmu da Alkhairi. Ami
Sunday, 24 March 2013
AKO ZUWA GA YAN'UWA MATA???????? !!!!!!!!!!!!!!!!! NA 9?!!!!!!!!!!!!!!! ='Assalamu Alaikum: ALLAH mai girma Yana cewa ((Kuma akwai daga ayoyinsa, ya halitta muku matan aure daga kawunanku, domin ku nutsu zuwa garesu kuma ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku, lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu tunani)) (Rum: 21) Daga cikin abubuwan dakesawa mace ta mallake mijinta shine: mace takasance mai tausayi dangane da mijinta , saboda miji yana fuskantar rayiwa daban-daban a wajan mutane, kuma yana fuskantar rayiwa A game da gidansa, gwargwadon yanda yake cikin wahala, mai mace 2 yafi mai mace1, haka mai 4 yafi mai 3 Wajan ganin sunzauna lafia babban tashin hankaline a wurinsa, Hankalinshi bazai kwantaba muddin iyalansa na gaba gaba da juna Ko fada da junansu Domin gwargwadon yanda suka rabu Gwargwadon yanda zasu raba masa kan ya'yansa Saboda haka akwai wahala kwarai da gaske wanda miji kebukatar a taimaka mishi dangane da wannan Wadannan duk matsaloli ne dasuka shafi rayiwar auratayya, ita kuma rayiwar auratayya babban abinda ke gudanar da ita shine "Soyayya" da "Kauna" da kuma "Nutsuwar zucia" Babu abunda ake samu a waje kafin ayi aure Daya wuce "Soyayya" Amma idan anzo gida babu abinda ke Dawwamar da aure sai "Tausayi" da "Rahama" dakuma "Jinkai" a tsakanin ma'aurata Kai miji kaji tausayin matarka, itama mace taji tausayin mijinta, a wannan wurin musayar "Soyayya" da "Kauna" da "Rahama" da "Tausayi" dakuma "Jinkai" akeyi shine. Ya Allah kajikan Sadeeq Badaru Jikamshi Kayafe masa kura kuransa, Ka kumasa Aljanna Firdous makomar mu baki daya. Ka kuma hada fuskokinmu da Alkhairi. Ami
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment