Assalam alaikum Wa Rahmatullahi Ta'ala Wa Barakatuh.
Jama'a barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, a cikin wannan wata mai tarin abarka.
Watan da Allah (S.W.T) ya saukarwa da Manzon sa (S.A.W) Alkur'ani mai
girma, watan da ake Bude duk wata kofa ta rahama da gafara da ni'ima,
watan da ake daure shaidanu, ake kulle wuta. Muna Rokon Allah (S.W.A) ya
hadamu da dukkan alkhairan dake kunshe cikin wannan watan kuma ya
karemu daga sabawa Allah a cikin wannan watan
No comments:
Post a Comment