ASLM. ALLAHU (SWT) YACE: (KUJI TSORON ALLAH KU SULHUNTA TSAKANINKU ) (ANFA AYA 1), ALLAH YA SAKE CEWA: ( LALLAI MUMINAI YAN'UWAN JUNA NE SAI KUYI SULHU TSAKANIN YAN'UWANKU, (HUJURAT AYA TA 10), SANNAN ANNABI (SAW) YACE KA SULHUNTA TSAKANIN MUTUM BIYU SADAKA NE) BUKHARI/MUSLIM. ALLAH KA KARA HADA KAN MU BISA TAFARKIN AL KITABU WAS SUNNAH. JUMU'AT KAREEYM.
 
 
 
          
      
 
  
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
No comments:
Post a Comment