FALALAN AZUMIN WATAN RAMADHAN.
Azumin Watan Ramadhan yana da matsayi a cikin musulunci Mai tarin yawa kamar Haka:
-Daga Abu Hurairah, Manzon Allah (SAW) yace Idan ranar farko ta Ramadhan ta kasance Akan daure shaidanu da aljanu masu taurin kayi, sa'annan za a rufe kofofin wutan jahannama a kuma bude kofofin Aljannah, sa'annan ko wace Rana akwai Mai Kira dake Cewa; ya Kai Mai nufin sharri takaita, ya Kai Mai nufin alkhairi fiskanto, Allah (SWT) yana yanta wasu a cikin wannan wata Mai albarka daga wuta Zuwa Aljannah. (Tirmizi 3:309)
Sabo da Haka wannan dama ce ta al-umma su ribaci wannan garabasa.
-A wani Hadisi Manzon Allah yace Allah wadaran mutumin da Watan ramadhana ta Kama baiyi wani abin da Allah ya gafarta masa ba. (Bukhari 3:59)
Manzon Allah (Saw) yace: duk Wanda yayi azumin Watan Ramadhana yana Mai Imani da kyakkyawar Niyya Allah ya gafarta masa duk abin da ya aikata na zunubansa. (Muslim 232).
HUKUNCIN AZUMIN WATAN RAMADHANA.
Sa'ad bin Yusuf Abu Azeez yace; Azumin Watan Ramadhan Wajibi ne ba Tare Neman wani dalili ba a wajen dukkan Musulmai, duk Wanda yayi inkharin hakan ya kafirta dalili shine; Fadin Allahu (SWT) a cikin suratul Baqara "Yaku masu Imani an farlanta Azumi a kan ku kamar yadda aka farlanta Akan Wanda suke kafinku" (Baqara 2:183)
Imamu Zahabi yana Cewa Abu sananne a wajen muminai Cewa barin yin azumin Watan Ramadhan Yafi Zina da Shan giya, Kai suna shakka Akan musuluncin sa, suna masa ganin shi zindiki ne ko mulhidi (Fiqhus Sunnah (1:223).
Darasin da muka koya Akan wannan takaitacciyar Nasihar sune,
Dagewa da Ibadan, takaita sabo ga Mai Azumi, Neman gafarta , Neman lada, kyautatawa, hakuri, da kuma dukkan yadda zamu hakura da sabo a yayin Watan ramadhana Ana so Koda Watan ya wuce ma mu dinga yinsu, Allah ya mana jagoran ya Bamu daman bauta masa kamar yadda Annabi Muhammad tsira da amincin Allah ya karantar damu.

Friday, 8 February 2013
FALALAN AZUMIN WATAN RAMADHAN. Azumin Watan Ramadhan yana da matsayi a cikin musulunci Mai tarin yawa kamar Haka: -Daga Abu Hurairah, Manzon Allah (SAW) yace Idan ranar farko ta Ramadhan ta kasance Akan daure shaidanu da aljanu masu taurin kayi, sa'annan za a rufe kofofin wutan jahannama a kuma bude kofofin Aljannah, sa'annan ko wace Rana akwai Mai Kira dake Cewa; ya Kai Mai nufin sharri takaita, ya Kai Mai nufin alkhairi fiskanto, Allah (SWT) yana yanta wasu a cikin wannan wata Mai albarka daga wuta Zuwa Aljannah. (Tirmizi 3:309) Sabo da Haka wannan dama ce ta al-umma su ribaci wannan garabasa. -A wani Hadisi Manzon Allah yace Allah wadaran mutumin da Watan ramadhana ta Kama baiyi wani abin da Allah ya gafarta masa ba. (Bukhari 3:59) Manzon Allah (Saw) yace: duk Wanda yayi azumin Watan Ramadhana yana Mai Imani da kyakkyawar Niyya Allah ya gafarta masa duk abin da ya aikata na zunubansa. (Muslim 232). HUKUNCIN AZUMIN WATAN RAMADHANA. Sa'ad bin Yusuf Abu Azeez yace; Azumin Watan Ramadhan Wajibi ne ba Tare Neman wani dalili ba a wajen dukkan Musulmai, duk Wanda yayi inkharin hakan ya kafirta dalili shine; Fadin Allahu (SWT) a cikin suratul Baqara "Yaku masu Imani an farlanta Azumi a kan ku kamar yadda aka farlanta Akan Wanda suke kafinku" (Baqara 2:183) Imamu Zahabi yana Cewa Abu sananne a wajen muminai Cewa barin yin azumin Watan Ramadhan Yafi Zina da Shan giya, Kai suna shakka Akan musuluncin sa, suna masa ganin shi zindiki ne ko mulhidi (Fiqhus Sunnah (1:223). Darasin da muka koya Akan wannan takaitacciyar Nasihar sune, Dagewa da Ibadan, takaita sabo ga Mai Azumi, Neman gafarta , Neman lada, kyautatawa, hakuri, da kuma dukkan yadda zamu hakura da sabo a yayin Watan ramadhana Ana so Koda Watan ya wuce ma mu dinga yinsu, Allah ya mana jagoran ya Bamu daman bauta masa kamar yadda Annabi Muhammad tsira da amincin Allah ya karantar damu.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment