LAILATUL QAD'RI.
Lailatul Qadri dare ne Mai matukar albarka a cikin Watan Ramadhan , shine daren da Yafi watanni dubu alfarma. Ana Tsammanin daren Lailatul Qadri ne a Goman karshe na Watan Ramadhan, musamman an fi sa rai a Dararen wutri. Wato daren 19, 21, 23, 25, 27, 29.
An ruwaito Cewa, Idan Goman karshe na Ramadhan ya shigo, Manzon Allah Mai tsira da Aminci yakan tashi da iyalansa (Da Dare), yakan Kara yawan ibada da Neman kusanci ga Allah Ta'ala ta Hanyar salloli, zikiri, da karatun al-Qur'ani.
Da aka tambayi Manzon Allah Mai tsira da Aminci Cewa, "Me ya kamata mutum ya Roka a daren Lailatul Qadri? Sai yace, "Kuce, Ya ubangiji! Kaine Mai afuwa, kana son afuwa, kayi mana afuwa!" Tirmiziy ne ya ruwaito.
Ya Yan Uwa Musulmi Watan Ramadhan ta kusa wucewa, babu Wanda yake da tabbacin kaiwa wani ramadhan a cikin mu, Dan Haka mu Dage da ibada, mu gayawa Allah damuwar mu da bukatan mu, Allah zai amsa da ikon sa.
Ya Allah ka Kawo mana zaman Lafiya a kasar mu, ya Allah Allah kayi mana afuwa, lallai Kai Mai afuwa ne.
Lailatul Qadri dare ne Mai matukar albarka a cikin Watan Ramadhan , shine daren da Yafi watanni dubu alfarma. Ana Tsammanin daren Lailatul Qadri ne a Goman karshe na Watan Ramadhan, musamman an fi sa rai a Dararen wutri. Wato daren 19, 21, 23, 25, 27, 29.
An ruwaito Cewa, Idan Goman karshe na Ramadhan ya shigo, Manzon Allah Mai tsira da Aminci yakan tashi da iyalansa (Da Dare), yakan Kara yawan ibada da Neman kusanci ga Allah Ta'ala ta Hanyar salloli, zikiri, da karatun al-Qur'ani.
Da aka tambayi Manzon Allah Mai tsira da Aminci Cewa, "Me ya kamata mutum ya Roka a daren Lailatul Qadri? Sai yace, "Kuce, Ya ubangiji! Kaine Mai afuwa, kana son afuwa, kayi mana afuwa!" Tirmiziy ne ya ruwaito.
Ya Yan Uwa Musulmi Watan Ramadhan ta kusa wucewa, babu Wanda yake da tabbacin kaiwa wani ramadhan a cikin mu, Dan Haka mu Dage da ibada, mu gayawa Allah damuwar mu da bukatan mu, Allah zai amsa da ikon sa.
Ya Allah ka Kawo mana zaman Lafiya a kasar mu, ya Allah Allah kayi mana afuwa, lallai Kai Mai afuwa ne
Friday, 8 February 2013
LAILATUL QAD'RI. Lailatul Qadri dare ne Mai matukar albarka a cikin Watan Ramadhan , shine daren da Yafi watanni dubu alfarma. Ana Tsammanin daren Lailatul Qadri ne a Goman karshe na Watan Ramadhan, musamman an fi sa rai a Dararen wutri. Wato daren 19, 21, 23, 25, 27, 29. An ruwaito Cewa, Idan Goman karshe na Ramadhan ya shigo, Manzon Allah Mai tsira da Aminci yakan tashi da iyalansa (Da Dare), yakan Kara yawan ibada da Neman kusanci ga Allah Ta'ala ta Hanyar salloli, zikiri, da karatun al-Qur'ani. Da aka tambayi Manzon Allah Mai tsira da Aminci Cewa, "Me ya kamata mutum ya Roka a daren Lailatul Qadri? Sai yace, "Kuce, Ya ubangiji! Kaine Mai afuwa, kana son afuwa, kayi mana afuwa!" Tirmiziy ne ya ruwaito. Ya Yan Uwa Musulmi Watan Ramadhan ta kusa wucewa, babu Wanda yake da tabbacin kaiwa wani ramadhan a cikin mu, Dan Haka mu Dage da ibada, mu gayawa Allah damuwar mu da bukatan mu, Allah zai amsa da ikon sa. Ya Allah ka Kawo mana zaman Lafiya a kasar mu, ya Allah Allah kayi mana afuwa, lallai Kai Mai afuwa ne
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment